Guestbook:- ka ajiye Sunan site dinka ,da adireshinta da kuma bayaninta
Abin lura ku rubuta sunan wep naku da addireshin wep din sannan karku manta izan zaku rubuta adireshin ku saka http:// don mutane su ringa ziyarta, sannan sai kurubuta bayanan wep din wato Description
Muddin kuka rubuta mana wani abun sabanin haka toh muna tabbatarmaku bayan awowi 24 zamu goge rubutunku-
Misali:-
SUNAN SITE
: HAUSATECH
ADDIRESHIN SITE
: http://hausatech.xtgem.com
BAYANAN SITE
:home of free and unlimited download, learn how to create any thing about internet,download hausa free and paid Ebooks