HAUSA TECH | KOYON HADA WEP

Dokoki da tsare-tsare


Tsare-Tsare

Wannan tsari ko ince dokoki yana jagorantar yadda shafin Hausatech take sarrafawa,tattarawa da buga bayanai ga maziyarta

Bayanan sirri

Muna tattarawa da sarrafa duk wani bayanin da muka karɓa daga members Namu a duk lokacin da sukayi comment ko post, amma bayanan comment ko post nasu din ya na ajiye ne a cikin Data base din XTgem.com

Talla

Tallace-tallacen da ke fitowa akan shafin Hausatech, yana zuwa ne daga wajen Abokan Huldanmu, domin kuwa saka Talla a shafi shine mabudin samun kudin wannan shafin Masu Tallata talla zasu iya saita cookies ,wannan cookies din kuwa sune suke Gane kwamfutarka ko wayarka Aduk lokacin da aka Tallato maka Talla,amma kuma baza su taba samun wasu bayanai akanka ba

Yadda muke amfani da gudummawarku

Shafin hausatech tana karbar gudummawarkune saboda wayannan dalilai
• Don mu san irin Abubuwan/kaddarorin da kuke so (misali, garabasar waya)
• Don musan mutanen dake bibiyarmu a dukkan wasu rubuce rubucen mu
• Muna tattara gudummaraku da sharhinku
don inganta ayyukanmu
• Don Amsa tambayoyin membobinmu

DOKOKINMU


• Shafin Hausatech baya wallafa posting din batsa sannan kuma baya Karba
• Hausatech bazata dauki alhakin duk wani abu da aka post nashi da third party ba,
• Duk abinda aka wallafa a shafinmu yana kare haƙƙin haƙƙin mallaka, sabili da haka ba wanda ya isa ya kwafi duk wani abu ba tare da izini ba
• Kowane memba zai iya posting comment a shafinnan Amma mutum mai rijista ne kadai zai iya post a cikin dandalinmu.

Yarjejeniya

Ta amfani da wannan shafin, kun nuna yarda da wannan dokokin. don Allah kada ku yi amfani da shafinmu idan ba ku yarda da wannan dokokin ba.

Kana iya tuntubarmu izan kana da tambayoyi a game da mu/ko baka gane Dokokin mu ba

Wannan rubutu anyishine a february 10,2018
Recent Wapmaster services
< >wap din talla
< >index
< >hits counter
< >css style collection
< >colour code
< >code din talla
12»
Recent Online services
< >online login
< >love calculator
< >index
< >functions.php
< >facebook login
< >date calculation
123»
SHAFUKA [PAGES]
imagekuna iya samun html code,na xtgem,wapka,wordpress,e.t.c Da css,php,twig files
imageZaka iya dauko pdf ebook na mu anan kama daga kan littatafai da kuma tutorials
imageZaka iya dauko txt ebook na mu anan kama daga kan littatafai da kuma tutorials
imageZaka iya dauko DOC ebook na mu anan kama daga kan littatafai da kuma tutorials
imageGame da wannan shafin, kusan abubuwa da dama game da mu da kuma manufarmu
imageGame da ni, shiga nan kaga abubuwa da dama a game dani
imagedokokinmu, shiga nan kaga dokokin wannan shafi
imageTallata hajarka ko wacce irice ,awannan shafi mai Albarka
imagetuntubemu,shiga nan kaga yadda zaku tuntubemu
imageaika da sako, ko korafi ko tambaya game da mu ko wani abun da baka gane ba
imageku tattattauna da abokai sannan ku hadu da saBbin mutane
imagehausa tutor, sabbin fasahai, na internet
imagewasannin kan layi, na kimiya da fasaha
Shafukan Abokan hulda :
partner site
» Hausaebook.cf ()
» Keffians News teller ()
» islamic site ()
» Hausabooks ()
» Nasarawa silver stars ()
» HAUSAEBOOKS ()
» Kingsarawee fresh Music ()

SUB MENU
View
View
View
View
View
View
View

Hausa Tech statistics

Online : 1 user
today : 1 user
this week : 1 user
2 user
Total all : 307 Visitor
visitors today visitors yesterday visitors total visitors online Reliable Counter
Reliable Counter blog counter
blog counter
SpeedCounter.net - Free web counter
Shafukan mu
Game da mu

XtGem Forum catalog