Disneyland 1972 Love the old s
HAUSA TECH | KOYON HADA WEP


   

Shin kana son ka tuntube mu:-
aika da sakon txt msg zuwa @+2348140465722

Share Button
kasa

SITE-SEARCH

LATEST UPDATES
Tags: akan, bayani, html

BAYANI AKAN HTML

BAYANI AKAN HTML 1. Menene HTML? Html wani tsarine da ake iya amfani dashi wajen gina shafukan yanar sadarwa. Duk yanar gizon da aka gani ayanzu, asalinsa daga wannan ilimi ake ginashi. Shi ake kira da "web programming language" a yanzu. * Daftarin tsarin HTML na Asali. • Ainihin tag din da ake amfani dashi wajen gina shafi shine ma'ana an bude kofar gina shafi, sai kuma yana nuni da an kammala wannan aiki. • Kan Aiki (Head tag) Shike dauke da abinda za'a gudanar a takaice. Misali: shafin farko [•] anan shafin farko shine kan aikin mu inkuka duba. • Abinda shafi ke dauke dashi ( Body tag) Wannan shike dauke da gangar jikin shafi wanda ake rubutashi kamar haka; shafin farko Yaren gina shafi Yaren gina shafi shine jikin aikinmu kamar yadde zaku gani a browser ku. ••||Abin lura|| Duk inda kuka ga ba (/) to shike nuna an soma aiki, inda kuma kuka gansa to an rufe wanna tag din. Yana da kyau ku mana tambaya inda baku gane ba. Ga shuwagabannina, ina da bukatar gyaranku a duk inda ya dace. Nagode Naku:- Shuraih 99% From:-http://hausaebooks.tk
Back to posts
Comments:
[2018-02-09 22:13:59] Shuraih99 :

Gud


UNDER MAINTENANCE
Recent Wapmaster services
< >wap din talla
< >hits counter
< >css style collection
< >colour code
< >code din talla
< >background color
12»
Recent Online services
< >online login
< >love calculator
< >functions.php
< >facebook login
< >date calculation
< >creat logo
12»
SHAFUKA [PAGES]
imagekuna iya samun html code,na xtgem,wapka,wordpress,e.t.c Da css,php,twig files
imageZaka iya dauko pdf ebook na mu anan kama daga kan littatafai da kuma tutorials
imageZaka iya dauko txt ebook na mu anan kama daga kan littatafai da kuma tutorials
imageZaka iya dauko DOC ebook na mu anan kama daga kan littatafai da kuma tutorials
imageGame da wannan shafin, kusan abubuwa da dama game da mu da kuma manufarmu
imageGame da ni, shiga nan kaga abubuwa da dama a game dani
imagedokokinmu, shiga nan kaga dokokin wannan shafi
imageTallata hajarka ko wacce irice ,awannan shafi mai Albarka
imagetuntubemu,shiga nan kaga yadda zaku tuntubemu
imageaika da sako, ko korafi ko tambaya game da mu ko wani abun da baka gane ba
imageku tattattauna da abokai sannan ku hadu da saBbin mutane
imagehausa tutor, sabbin fasahai, na internet
imagewasannin kan layi, na kimiya da fasaha
Shafukan Abokan hulda :
partner site
» Hausaebook.cf ()
» Keffians News teller ()
» islamic site ()
» Hausabooks ()
» Nasarawa silver stars ()
» HAUSAEBOOKS ()
» Kingsarawee fresh Music ()

SUB MENU
View
View
View
View
View
View
View

Hausa Tech statistics

Online : 1 user
today : 7 user
this week : 7 user
35 user
Total all : 11009 Visitor
visitors today visitors yesterday visitors total visitors online Reliable Counter
Reliable Counter blog counter
blog counter
SpeedCounter.net - Free web counter
Shafukan mu
Game da mu