XtGem Forum catalog
HAUSA TECH | KOYON HADA WEP


XtGem Forum catalog
* ibnhujjah Assalamu Alaikum,
Please, Dan Allah Ina Bukatar, Plugin Din Dayake Aproved Na Wanda Yayi Regista
Alokacin Da Yayi .
2018-02-26 12:44 · (0)
* Shuraih99 * ibnhujjah Kaje wajen searching din plugin
Sai ka yi seach na Ultimate membership plugin izan suka baka sai ka installing na shi daga nan sai ka activate
.

Bayan ka activate sai kaje option daga nan sai ka duba setting izan ka shiga setting din zakaga ultimate membership sai ka shiga ciki
2018-02-26 14:29 (edited 2018-02-26 14:40 by Shuraih99 ) · (0)
* Shuraih99 * Shuraih99 Izan ka shiga zai kawoka wajen Editing sai ka duba inda aka rubuta Edit registration Formsai ka danna shi daga nan zai ka woka wajen editing form din

Sai kayi kasa zakaga Emai Form a gaban Emai form din zakaga wani dan karanmin hoton kwandon shara sai ka danna kwandon sharan, shi kenan ka share Emai Form
.
Kuma dama Email form shine yake hana members din da sukayi regista Approved har sun confirming Email Address nasu Amma daka cire emai Address din shikenan
.
Gud luck
2018-02-26 14:35 (edited 2018-02-26 14:39 by Shuraih99 ) · (0)
* ibnhujjah * Shuraih99 Yauwa, Nagode Sosai
2018-02-27 05:24 · (0)

Online: Guests: 1
Recent Wapmaster services
< >wap din talla
< >index
< >hits counter
< >css style collection
< >colour code
< >code din talla
Recent Online services
< >online login
< >love calculator
< >index
< >functions.php
< >facebook login
< >date calculation
SHAFUKA [PAGES]
Shafukan Abokan hulda :
partner site
» Hausaebook.cf ()
» Keffians News teller ()
» islamic site ()
» Hausabooks ()
» Nasarawa silver stars ()
» HAUSAEBOOKS ()
» Kingsarawee fresh Music ()

SUB MENU
View
View
View
View
View
View
View

Hausa Tech statistics

Online : 1 user
today : 35 user
this week : 48 user
56 user
Total all : 2287 Visitor
visitors today visitors yesterday visitors total visitors online Reliable Counter
Reliable Counter blog counter
blog counter
SpeedCounter.net - Free web counter
Shafukan mu
Game da mu