![YADDA AKE HADA WEPSITE KASHI NA BIYU [XTGEM]](/blog_images/xtgem_1.gif)
zakaga wasu akwatuna yan kanana dauke da style ajikinsu
Bayan ka kwafa sai ka
Koma shafinka na xtgem kamar ka shiga buid
.
Sai ka bude file din
Zakaga ya kawoka wajen wani Akwati
Sai ka zuba core din css style din da ka kwafo acan sannan ka danna save
///////
Izan kuma lokacin daka bude __HEADTAG din bai nuna maka wannan akwatin ba toh sai duba page din daya baka da kyau zakaga wani waje an saka OPEN CODE EDITO
sai ka danna
Wajen
.
Nan take zai kawoka wajen akwatin nan sai ka zuba code din css style dinnan a wajen sannan ka danna save
.
Bayan kayi haka sai ka koma wajen da ka dauko css dinnan ashafin Hausatech shiga nan kaje wajen
.
Izan ya bude sai ka shiga cikin css din daka zuba CoDEna shi a shafinka
.
Yana budewa zakaga ya kawoka page din akwatunan nan
.
Banda akwatin farko sai kabi dukka akwatunan ka kwafe code din dake cikinsu ka Ajiye a wajen Ajiyar Rubutunka na wayarka
.
Bayan ka gama kwafewa sai ka koma shafinka
Wajen bulding tools
.
Ka shiga Add block izan ya bude sai kayi kasa zakaga code akarshe sai
Ka shiga cikinsa zai baka wani akwati acikin akwatin sai dauko daya daga cikin code din da ka kwafa a page din css din nan
,
Sai ka zuba a wajen misali
![]() | < >wap din talla |
![]() | < >hits counter |
![]() | < >css style collection |
![]() | < >colour code |
![]() | < >code din talla |
![]() | < >background color |
![]() | < >online login |
![]() | < >love calculator |
![]() | < >functions.php |
![]() | < >facebook login |
![]() | < >date calculation |
![]() | < >creat logo |
Shafukan Abokan hulda :
|
» Hausaebook.cf
()
» Keffians News teller
()
» islamic site
()
» Hausabooks
()
» Nasarawa silver stars
()
» HAUSAEBOOKS
()
» Kingsarawee fresh Music
()
|
SUB MENU| View | |
guest book | View |
Forum | View |
Wapmaster | View |
Muslims Categories | View |
Hausa books | View |
Hausa news | View |
Shafukan mu | Game da mu |