XtGem Forum catalog
HAUSA TECH | KOYON HADA WEP


   

Shin kana son ka tuntube mu:-
aika da sakon txt msg zuwa @+2348140465722

Share Button
kasa

SITE-SEARCH

LATEST UPDATES

YADDA AKE HADA WEPSITE KASHI NA BIYU [XTGEM]

YADDA AKE HADA WEPSITE KASHI NA BIYU [XTGEM]
YADDA AKE HADA WEPSITE DA XTGEM
.
KASHI NA BIYU
.
Marubuci:- Shuraih 99%
.
.
Assalamu'alaikum warahmatullahi ta'ala wabar katuh Wancan satin nayi bayani akan yadda ake hada wepsite din xtgem , yadda nayi maku Alkawarin In Allah ya yarda toh wannan satin ina tafe da yadda ake design na wepsite din Dafatan kuna biye da ni

.
Da farko dai kafin mutun ya fara design na wepsite na shi yana bukatar CSS,

Ga duk mai bukatar Css sai ya shiga nan
CSS style collection
In ka shiga sai ka zabi kalan css din da kake so , Misali izan facebook style ne ka zaba
.
Sai ka danna kan facebook style
.
Zai kawoka page din da css din yake Kamar haka zakaga wasu akwatuna yan kanana dauke da style ajikinsu
.
Akwatin farko na dauke da core na css din ne sai ka kwafe shi, Bayan ka kwafa sai ka Koma shafinka na xtgem kamar ka shiga buid
Izan ya bude zakaga zai kawoka wasu wurare kaman haka
.
Sai ka danna kan FILEBROWSER . Shima zai kawoka wani page Acikin page din sai ka duba zaka ga wani file mai suna _HEADTAG
Sai ka bude file din Zakaga ya kawoka wajen wani Akwati Sai ka zuba core din css style din da ka kwafo acan sannan ka danna save /////// Izan kuma lokacin daka bude __HEADTAG din bai nuna maka wannan akwatin ba toh sai duba page din daya baka da kyau zakaga wani waje an saka OPEN CODE EDITO sai ka danna Wajen . Nan take zai kawoka wajen akwatin nan sai ka zuba code din css style dinnan a wajen sannan ka danna save . Bayan kayi haka sai ka koma wajen da ka dauko css dinnan ashafin Hausatech shiga nan kaje wajen . Izan ya bude sai ka shiga cikin css din daka zuba CoDEna shi a shafinka . Yana budewa zakaga ya kawoka page din akwatunan nan . Banda akwatin farko sai kabi dukka akwatunan ka kwafe code din dake cikinsu ka Ajiye a wajen Ajiyar Rubutunka na wayarka . Bayan ka gama kwafewa sai ka koma shafinka Wajen bulding tools . Ka shiga Add block izan ya bude sai kayi kasa zakaga code akarshe sai Ka shiga cikinsa zai baka wani akwati acikin akwatin sai dauko daya daga cikin code din da ka kwafa a page din css din nan , Sai ka zuba a wajen misali nan sai ka rubuta dukkan wani abun da kake son ka rubuta ko hoto, ko likau nan sai ka rubuta dukkan wani abun da kake son ka rubuta ko hoto, ko likau nan sai ka rubuta dukkan wani abun da kake son ka rubuta ko hoto, ko likau . Amma kafin ku Sai ka danna save . Shikenan sai ka shiga shafinka zaka sha mamakin abun da zaka gani . Anan muka kawo karshen wannan DARASI . GA DUK WANDA BAI GANE BA SAI YAYI TAMBAYA TA HANYAR AJJIYE COMMENT NASHI ANAN . In Allah ya kaimu sati mai zuwa zan kawo muku full css style mai dauke da komai da komai ku dai kawai naku Ku saka shi awepsite naku . Naku Akullum :- shuraih 99% young webmaster .
Back to posts
This post has no comments - be the first one!

UNDER MAINTENANCE
Recent Wapmaster services
< >wap din talla
< >hits counter
< >css style collection
< >colour code
< >code din talla
< >background color
12»
Recent Online services
< >online login
< >love calculator
< >functions.php
< >facebook login
< >date calculation
< >creat logo
12»
SHAFUKA [PAGES]
imagekuna iya samun html code,na xtgem,wapka,wordpress,e.t.c Da css,php,twig files
imageZaka iya dauko pdf ebook na mu anan kama daga kan littatafai da kuma tutorials
imageZaka iya dauko txt ebook na mu anan kama daga kan littatafai da kuma tutorials
imageZaka iya dauko DOC ebook na mu anan kama daga kan littatafai da kuma tutorials
imageGame da wannan shafin, kusan abubuwa da dama game da mu da kuma manufarmu
imageGame da ni, shiga nan kaga abubuwa da dama a game dani
imagedokokinmu, shiga nan kaga dokokin wannan shafi
imageTallata hajarka ko wacce irice ,awannan shafi mai Albarka
imagetuntubemu,shiga nan kaga yadda zaku tuntubemu
imageaika da sako, ko korafi ko tambaya game da mu ko wani abun da baka gane ba
imageku tattattauna da abokai sannan ku hadu da saBbin mutane
imagehausa tutor, sabbin fasahai, na internet
imagewasannin kan layi, na kimiya da fasaha
Shafukan Abokan hulda :
partner site
» Hausaebook.cf ()
» Keffians News teller ()
» islamic site ()
» Hausabooks ()
» Nasarawa silver stars ()
» HAUSAEBOOKS ()
» Kingsarawee fresh Music ()

SUB MENU
View
View
View
View
View
View
View

Hausa Tech statistics

Online : 1 user
today : 5 user
this week : 5 user
33 user
Total all : 11007 Visitor
visitors today visitors yesterday visitors total visitors online Reliable Counter
Reliable Counter blog counter
blog counter
SpeedCounter.net - Free web counter
Shafukan mu
Game da mu